News

Yau Laraba ake shirin karawa tsakanin Real Madrid da PSG a gasar cin kofin duniya ta ƙungiyoyi wato Club World Cup, inda za a haɗu tsakanin Kylian Mbappe da tsohuwar ƙungiyarsa ta Paris.