An yankewa wani dan Najeriya hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari na gwamnatin tarayyar Amurka bisa samunsa da hannu a ...
A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa akan yadda cututtaka ke bijeriwa magunguna ko rashin inganci ...
Fafatawar da Jamhuriyar Benin a filin wasa na Felix Houphouet Boigny zata gudana ne a ranar 14 ga watan Nuwamba da misalin ...
Sabon farashin mitocin zai fara aiki ne a ranar Talata, 5 ga watan Nuwambar da muke ciki, a cewar sakonnin da kamfanonin ...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya shiga sahum sauran Shugabannin duniya wajen taya Trump murnar sake zabensa a matsayin ...
Shugabannin duniya sun taya Donald Trump murnar lashe zabe bayan da hasashen kafafen yada labarai ya nuna cewar ya samu ...
Zaben ya nuna cewa Donald Trump ya doke mataimakiyar shugaban kasa Kamala Harris, da kuri’u sama da yadda aka yi hasashe, ...
A yammacin ranar Talata ne sakamakon zabe ya fara fitowa fili a zaben shugaban kasa tsakanin mataimakiyar shugaban Amurka ...
Kada kuri’ar mutane kai tsaye zata kare ne da yammacin 5 ga watan Nuwamba inda kowane yanki zai tsayar da lokacinsa na ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ...
Masu zabe a Amurka zasu yanke hukunci a yau bayan wani zabe mai cike da sammatsi da ka iya mayar da Kamala Harris ta zamo ...
Wata babbar kotun tarayya da ke birnin tarayyar Najeriya, Abuja ta yi watsi da karar da ake tuhumar gomman kananan yaran nan ...